Surah Al-Fil with Hausa
أَلَمْ تَرَ كَيْفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِأَصْحَابِ الْفِيلِ(1) Ashe, ba ka ga yadda Ubangijinka Ya aikata ga mutanen giwa ba? |
أَلَمْ يَجْعَلْ كَيْدَهُمْ فِي تَضْلِيلٍ(2) Ashe, bai sanya kaidinsu a cikin ɓata ba? |
وَأَرْسَلَ عَلَيْهِمْ طَيْرًا أَبَابِيلَ(3) Kuma Ya sako, a kansu, wasu tsuntsãye, jama'a-jama'a. |
تَرْمِيهِم بِحِجَارَةٍ مِّن سِجِّيلٍ(4) Suna jifar su da wasu duwatsu na yumɓun wuta. |
فَجَعَلَهُمْ كَعَصْفٍ مَّأْكُولٍ(5) Sa'an nan Ya sanya su kamar karmami wanda aka cinye? |
More surahs in Hausa:
Download surah Al-Fil with the voice of the most famous Quran reciters :
surah Al-Fil mp3 : choose the reciter to listen and download the chapter Al-Fil Complete with high quality
Ahmed Al Ajmy
Bandar Balila
Khalid Al Jalil
Saad Al Ghamdi
Saud Al Shuraim
Abdul Basit
Abdul Rashid Sufi
Abdullah Basfar
Abdullah Al Juhani
Fares Abbad
Maher Al Muaiqly
Al Minshawi
Al Hosary
Mishari Al-afasi
Yasser Al Dosari
لا تنسنا من دعوة صالحة بظهر الغيب