La sourate Al-Asr en Haoussa
وَالْعَصْرِ(1) Ina rantsuwa da zãmani. |
إِنَّ الْإِنسَانَ لَفِي خُسْرٍ(2) Lalle ne mutum yana a cikin hasara. |
إِلَّا الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ وَتَوَاصَوْا بِالْحَقِّ وَتَوَاصَوْا بِالصَّبْرِ(3) Fãce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam, basu cikin hasara). |
Plus de sourates en Haoussa :
Téléchargez la sourate avec la voix des récitants du Coran les plus célèbres :
Téléchargez le fichier mp3 de la sourate Al-Asr : choisissez le récitateur pour écouter et télécharger la sourate Al-Asr complète en haute qualité.















Donnez-nous une invitation valide