La sourate Al-Fatihah en Haoussa
بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ(1) Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai. |
الْحَمْدُ لِلَّهِ رَبِّ الْعَالَمِينَ(2) Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu; |
الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ(3) Mai rahama, Mai jin ƙai; |
مَالِكِ يَوْمِ الدِّينِ(4) Mai nuna Mulkin Rãnar Sakamako. |
إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُ(5) Kai muke bauta wa, kuma Kai muke neman taimakonKa. |
اهْدِنَا الصِّرَاطَ الْمُسْتَقِيمَ(6) Ka shiryar da mu ga hanya madaidaiciya. |
صِرَاطَ الَّذِينَ أَنْعَمْتَ عَلَيْهِمْ غَيْرِ الْمَغْضُوبِ عَلَيْهِمْ وَلَا الضَّالِّينَ(7) Hanyar waɗanda Ka yi wa ni'ima, ba waɗanda aka yi wa fushi ba, kuma ba ɓatattu ba. |
Plus de sourates en Haoussa :
Téléchargez la sourate avec la voix des récitants du Coran les plus célèbres :
Téléchargez le fichier mp3 de la sourate Al-Fatihah : choisissez le récitateur pour écouter et télécharger la sourate Al-Fatihah complète en haute qualité.















Donnez-nous une invitation valide