Maun suresi çevirisi Hausa
أَرَأَيْتَ الَّذِي يُكَذِّبُ بِالدِّينِ(1) Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako? |
فَذَٰلِكَ الَّذِي يَدُعُّ الْيَتِيمَ(2) To, wannan shi ne ke tunkue marãya (daga haƙƙinsa). |
وَلَا يَحُضُّ عَلَىٰ طَعَامِ الْمِسْكِينِ(3) Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci. |
فَوَيْلٌ لِّلْمُصَلِّينَ(4) To, bone yã tabbata ga masallata. |
الَّذِينَ هُمْ عَن صَلَاتِهِمْ سَاهُونَ(5) Waɗanda suke masu shagala daga sallarsu. |
الَّذِينَ هُمْ يُرَاءُونَ(6) Waɗanda suke yin riya (ga ayyukansu) |
وَيَمْنَعُونَ الْمَاعُونَ(7) Kuma suna hana taimako. |
Hausa diğer sureler:
En ünlü okuyucuların sesiyle Maun Suresi indirin:
Surah Al-Maun mp3: yüksek kalitede dinlemek ve indirmek için okuyucuyu seçerek
Ahmed El Agamy
Saad Al Ghamdi
Saud Al Shuraim
Abdul Basit
Abdullah Basfar
Abdullah Al Juhani
Ali Al Hudhaifi
Fares Abbad
Maher Al Muaiqly
Muhammad Jibril
Al Minshawi
Al Hosary
Mishari Al-afasi
Nasser Al Qatami
Yasser Al Dosari
Bizim için dua et, teşekkürler