Kafirun suresi çevirisi Hausa
قُلْ يَا أَيُّهَا الْكَافِرُونَ(1) Ka ce: "Ya kũ kãfirai!" |
لَا أَعْبُدُ مَا تَعْبُدُونَ(2) "Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba." |
وَلَا أَنتُمْ عَابِدُونَ مَا أَعْبُدُ(3) "Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba." |
وَلَا أَنَا عَابِدٌ مَّا عَبَدتُّمْ(4) "Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba." |
وَلَا أَنتُمْ عَابِدُونَ مَا أَعْبُدُ(5) "Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake bautã wa ba." |
لَكُمْ دِينُكُمْ وَلِيَ دِينِ(6) "Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni." |
Hausa diğer sureler:
En ünlü okuyucuların sesiyle Kafirun Suresi indirin:
Surah Al-Kafirun mp3: yüksek kalitede dinlemek ve indirmek için okuyucuyu seçerek
Ahmed El Agamy
Saad Al Ghamdi
Saud Al Shuraim
Abdul Basit
Abdullah Basfar
Abdullah Al Juhani
Ali Al Hudhaifi
Fares Abbad
Maher Al Muaiqly
Muhammad Jibril
Al Minshawi
Al Hosary
Mishari Al-afasi
Nasser Al Qatami
Yasser Al Dosari
Bizim için dua et, teşekkürler