La sourate Ash-Sharh en Haoussa
أَلَمْ نَشْرَحْ لَكَ صَدْرَكَ(1) Ba Mu bũɗa maka zũciyarka ba (dõmin ɗaukar haƙuri da fahimta)? |
وَوَضَعْنَا عَنكَ وِزْرَكَ(2) Kuma Muka saryar maka da nauyinka, Ashe. |
الَّذِي أَنقَضَ ظَهْرَكَ(3) Wanda ya nauyayi bãyanka? |
وَرَفَعْنَا لَكَ ذِكْرَكَ(4) Kuma Muka ɗaukaka maka ambatonka? |
فَإِنَّ مَعَ الْعُسْرِ يُسْرًا(5) To, lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi. |
إِنَّ مَعَ الْعُسْرِ يُسْرًا(6) Lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi. |
فَإِذَا فَرَغْتَ فَانصَبْ(7) Sabõda haka idan ka ƙãre (ibãda) sai ka kafu (kana rõƙon Allah). |
وَإِلَىٰ رَبِّكَ فَارْغَب(8) Kuma zuwa ga Ubangijinka ka yi kwaɗayi. |
Plus de sourates en Haoussa :
Téléchargez la sourate avec la voix des récitants du Coran les plus célèbres :
Téléchargez le fichier mp3 de la sourate Ash-Sharh : choisissez le récitateur pour écouter et télécharger la sourate Ash-Sharh complète en haute qualité.















Donnez-nous une invitation valide