La sourate At-Tin en Haoussa
وَالتِّينِ وَالزَّيْتُونِ(1) Inã rantsuwa da Attinu da Azzaitũn. |
وَطُورِ سِينِينَ(2) Da Dũr Sĩnĩna. |
وَهَٰذَا الْبَلَدِ الْأَمِينِ(3) Da wannan gari amintacce. |
لَقَدْ خَلَقْنَا الْإِنسَانَ فِي أَحْسَنِ تَقْوِيمٍ(4) Lalle ne, Mun halitta mutum a cikin mafi kyawon tsayuwa. |
ثُمَّ رَدَدْنَاهُ أَسْفَلَ سَافِلِينَ(5) Sa'an nan, Muka mayar da shi mafi ƙasƙantar masu rauni |
إِلَّا الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ فَلَهُمْ أَجْرٌ غَيْرُ مَمْنُونٍ(6) Face waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, saboda haka suna da sakamako wanda bã ya yankewa. |
فَمَا يُكَذِّبُكَ بَعْدُ بِالدِّينِ(7) To, bãyan haka mẽ ya sanya ka ka ƙaryata sakamako (wanda za a yi a bãyan Tãshin ¡iyãma)? |
أَلَيْسَ اللَّهُ بِأَحْكَمِ الْحَاكِمِينَ(8) Ashe Allah bã Shi ne Mafi mãsu hukunci kyãwon hukunci ba? |
Plus de sourates en Haoussa :
Téléchargez la sourate avec la voix des récitants du Coran les plus célèbres :
Téléchargez le fichier mp3 de la sourate At-Tin : choisissez le récitateur pour écouter et télécharger la sourate At-Tin complète en haute qualité.















Donnez-nous une invitation valide