La sourate At-Takathur en Haoussa
أَلْهَاكُمُ التَّكَاثُرُ(1) Alfahari da yawan dũkiya da dangi ya shagaltar da ku (dagaibada mai amfaninku). |
حَتَّىٰ زُرْتُمُ الْمَقَابِرَ(2) Har kuka ziyarci kaburbura. |
كَلَّا سَوْفَ تَعْلَمُونَ(3) A'aha! (Nan gaba) zã ku sani. |
ثُمَّ كَلَّا سَوْفَ تَعْلَمُونَ(4) Sa'an nan, tabbas, zã ku sani. |
كَلَّا لَوْ تَعْلَمُونَ عِلْمَ الْيَقِينِ(5) Haƙĩƙa, da kuna da sani sani na yaƙĩni. |
لَتَرَوُنَّ الْجَحِيمَ(6) Lalle ne da kuna ganin Jahĩm. |
ثُمَّ لَتَرَوُنَّهَا عَيْنَ الْيَقِينِ(7) Sa'an nan lalle ne za ku gan ta, da idanu, bayyane. |
ثُمَّ لَتُسْأَلُنَّ يَوْمَئِذٍ عَنِ النَّعِيمِ(8) Sa'an nan lalle ne za a tambaye ku, a rãnar nan lãbãrin ni'imar (da aka yi muku). |
Plus de sourates en Haoussa :
Téléchargez la sourate avec la voix des récitants du Coran les plus célèbres :
Téléchargez le fichier mp3 de la sourate At-Takathur : choisissez le récitateur pour écouter et télécharger la sourate At-Takathur complète en haute qualité.















Donnez-nous une invitation valide