La sourate Al-Humazah en Haoussa
وَيْلٌ لِّكُلِّ هُمَزَةٍ لُّمَزَةٍ(1) Bone ya tabbata ga duk mai nune, mai zunɗe (mai raɗa). |
الَّذِي جَمَعَ مَالًا وَعَدَّدَهُ(2) Wanda ya tara dũkiya, kuma ya mayar da ita abar tattalinsa. |
يَحْسَبُ أَنَّ مَالَهُ أَخْلَدَهُ(3) Yana zaton cẽwa dũkiyarsa za ta dawwamar da shi. |
كَلَّا ۖ لَيُنبَذَنَّ فِي الْحُطَمَةِ(4) A'aha! Lalle ne zã a jẽfa shi a cikin Huɗama. |
وَمَا أَدْرَاكَ مَا الْحُطَمَةُ(5) Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa Huɗama? |
نَارُ اللَّهِ الْمُوقَدَةُ(6) Wutar Allah ce wadda ake hurawa. |
الَّتِي تَطَّلِعُ عَلَى الْأَفْئِدَةِ(7) Wadda take lẽƙãwa a kan zukata. |
إِنَّهَا عَلَيْهِم مُّؤْصَدَةٌ(8) Lalle ne ita abar kullẽwa cea kansu. |
فِي عَمَدٍ مُّمَدَّدَةٍ(9) A cikin wasu ginshiƙai mĩƙaƙƙu. |
Plus de sourates en Haoussa :
Téléchargez la sourate avec la voix des récitants du Coran les plus célèbres :
Téléchargez le fichier mp3 de la sourate Al-Humazah : choisissez le récitateur pour écouter et télécharger la sourate Al-Humazah complète en haute qualité.















Donnez-nous une invitation valide