Surah An-Nasr Larabci da Hausa

Karanta Surah An-Nasr tare da cikakkiyar fassarar Hausa da sauti. Fassara aya bayan aya. (3 Aya — مدنية). An-Nasr Saurara, An-Nasr Fassara, An-Nasr mp3, An-Nasr pdf.

Karanta da Saurara Surah An-Nasr

🎧 Aya
M Mishary Rashid Alafasy ✓
M Mahmoud Khalil Al-Husary ✓
A Abdurrahman As-Sudais ✓
M Mohamed Siddiq Al-Minshawi ✓
A Abdul Basit Abdul Samad ✓
A Ali Al-Hudhaify ✓
A Ahmed ibn Ali al-Ajamy ✓
A Abu Bakr Ash-Shaatree ✓
M Muhammad Ayyoub ✓
A Abdullah Basfar ✓
A Abdullah Al-Juhani ✓
M Maher Al Muaiqly ✓
—
x1
bismillah
إِذَا جَاءَ نَصْرُ اللَّهِ وَالْفَتْحُ ۝١
📖 Fassara Aya 1
Idan taimakon Allah ya zo da cin nasara.
وَرَأَيْتَ النَّاسَ يَدْخُلُونَ فِي دِينِ اللَّهِ أَفْوَاجًا ۝٢
📖 Fassara Aya 2
Kuma ka ga mutane suna shiga addinin Allah, ƙungiya-ƙungiya.
فَسَبِّحْ بِحَمْدِ رَبِّكَ وَاسْتَغْفِرْهُ ۚ إِنَّهُ كَانَ تَوَّابًا ۝٣
📖 Fassara Aya 3
To, ka yi tasbihi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka nẽme Shi gafara, lalle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karɓar tũba ne.
← 109 An-Nasr (110/114) 111 →
Karatu Surah An-Nasr Hausa – Fassara da Audio

110النصر An-Nasr 📚 3 Aya مدنية



Al-Kur'ani


Monday, September 28, 2026

Don't forget us in your sincere prayers