Surah Al-Kafirun Larabci da Hausa

Karanta Surah Al-Kafirun tare da cikakkiyar fassarar Hausa da sauti. Fassara aya bayan aya. (6 Aya — مكية). Al-Kafirun Saurara, Al-Kafirun Fassara, Al-Kafirun mp3, Al-Kafirun pdf.

Karanta da Saurara Surah Al-Kafirun

🎧 Aya
M Mishary Rashid Alafasy ✓
M Mahmoud Khalil Al-Husary ✓
A Abdurrahman As-Sudais ✓
M Mohamed Siddiq Al-Minshawi ✓
A Abdul Basit Abdul Samad ✓
A Ali Al-Hudhaify ✓
A Ahmed ibn Ali al-Ajamy ✓
A Abu Bakr Ash-Shaatree ✓
M Muhammad Ayyoub ✓
A Abdullah Basfar ✓
A Abdullah Al-Juhani ✓
M Maher Al Muaiqly ✓
—
x1
bismillah
قُلْ يَا أَيُّهَا الْكَافِرُونَ ۝١
📖 Fassara Aya 1
Ka ce: "Ya kũ kãfirai!"
لَا أَعْبُدُ مَا تَعْبُدُونَ ۝٢
📖 Fassara Aya 2
"Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba."
وَلَا أَنتُمْ عَابِدُونَ مَا أَعْبُدُ ۝٣
📖 Fassara Aya 3
"Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba."
وَلَا أَنَا عَابِدٌ مَّا عَبَدتُّمْ ۝٤
📖 Fassara Aya 4
"Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba."
وَلَا أَنتُمْ عَابِدُونَ مَا أَعْبُدُ ۝٥
📖 Fassara Aya 5
"Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake bautã wa ba."
لَكُمْ دِينُكُمْ وَلِيَ دِينِ ۝٦
📖 Fassara Aya 6
"Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni."
← 108 Al-Kafirun (109/114) 110 →
Karatu Surah Al-Kafirun Hausa – Fassara da Audio

109الكافرون Al-Kafirun 📚 6 Aya مكية



Al-Kur'ani


Sunday, October 4, 2026

Don't forget us in your sincere prayers