Surah Al-Qadr Larabci da Hausa

Karanta Surah Al-Qadr tare da cikakkiyar fassarar Hausa da sauti. Fassara aya bayan aya. (5 Aya — مكية). Al-Qadr Saurara, Al-Qadr Fassara, Al-Qadr mp3, Al-Qadr pdf.

Karanta da Saurara Surah Al-Qadr

🎧 Aya
M Mishary Rashid Alafasy
M Mahmoud Khalil Al-Husary
A Abdurrahman As-Sudais
M Mohamed Siddiq Al-Minshawi
A Abdul Basit Abdul Samad
A Ali Al-Hudhaify
A Ahmed ibn Ali al-Ajamy
A Abu Bakr Ash-Shaatree
M Muhammad Ayyoub
A Abdullah Basfar
A Abdullah Al-Juhani
M Maher Al Muaiqly
x1
إِنَّا أَنزَلْنَاهُ فِي لَيْلَةِ الْقَدْرِ ۝١
📖 Fassara Aya 1
Lalle ne Mũ, Mun saukar da shi (Alƙur'ãni) a cikin Lailatul ƙadari (daren daraja)
وَمَا أَدْرَاكَ مَا لَيْلَةُ الْقَدْرِ ۝٢
📖 Fassara Aya 2
To, me ya sanar da kai abin da ake cewa Lailatul ¡adari?
لَيْلَةُ الْقَدْرِ خَيْرٌ مِّنْ أَلْفِ شَهْرٍ ۝٣
📖 Fassara Aya 3
Lailatul ¡adari mafi alheri ne daga wasu watanni dubu.
تَنَزَّلُ الْمَلَائِكَةُ وَالرُّوحُ فِيهَا بِإِذْنِ رَبِّهِم مِّن كُلِّ أَمْرٍ ۝٤
📖 Fassara Aya 4
Mala'iku da Rũhi suna sauka a cikinsa da iznin Ubangijinsu sabõda kowane umurni.
سَلَامٌ هِيَ حَتَّىٰ مَطْلَعِ الْفَجْرِ ۝٥
📖 Fassara Aya 5
Sallama ne shi daren, har fitar alfijiri.
← 96 Al-Qadr (97/114) 98 →
Karatu Surah Al-Qadr Hausa – Fassara da Audio

97القدر Al-Qadr 📚 5 Aya مكية



Al-Kur'ani


Tuesday, August 18, 2026

Don't forget us in your sincere prayers