Surah Al-Masad Larabci da Hausa

Karanta Surah Al-Masad tare da cikakkiyar fassarar Hausa da sauti. Fassara aya bayan aya. (5 Aya — مكية). Al-Masad Saurara, Al-Masad Fassara, Al-Masad mp3, Al-Masad pdf.

Karanta da Saurara Surah Al-Masad

🎧 Aya
M Mishary Rashid Alafasy
M Mahmoud Khalil Al-Husary
A Abdurrahman As-Sudais
M Mohamed Siddiq Al-Minshawi
A Abdul Basit Abdul Samad
A Ali Al-Hudhaify
A Ahmed ibn Ali al-Ajamy
A Abu Bakr Ash-Shaatree
M Muhammad Ayyoub
A Abdullah Basfar
A Abdullah Al-Juhani
M Maher Al Muaiqly
x1
تَبَّتْ يَدَا أَبِي لَهَبٍ وَتَبَّ ۝١
📖 Fassara Aya 1
Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka.
مَا أَغْنَىٰ عَنْهُ مَالُهُ وَمَا كَسَبَ ۝٢
📖 Fassara Aya 2
Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra.
سَيَصْلَىٰ نَارًا ذَاتَ لَهَبٍ ۝٣
📖 Fassara Aya 3
Zã ya shiga wuta mai hũruwa.
وَامْرَأَتُهُ حَمَّالَةَ الْحَطَبِ ۝٤
📖 Fassara Aya 4
Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta).
فِي جِيدِهَا حَبْلٌ مِّن مَّسَدٍ ۝٥
📖 Fassara Aya 5
A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma).
← 110 Al-Masad (111/114) 112 →
Karatu Surah Al-Masad Hausa – Fassara da Audio

111المسد Al-Masad 📚 5 Aya مكية



Al-Kur'ani


Tuesday, August 18, 2026

Don't forget us in your sincere prayers