Surah Al-Fatihah Larabci da Hausa

Karanta Surah Al-Fatihah tare da cikakkiyar fassarar Hausa da sauti. Fassara aya bayan aya. (7 Aya — مكية). Al-Fatihah Saurara, Al-Fatihah Fassara, Al-Fatihah mp3, Al-Fatihah pdf.

Karanta da Saurara Surah Al-Fatihah

🎧 Aya
M Mishary Rashid Alafasy
M Mahmoud Khalil Al-Husary
A Abdurrahman As-Sudais
M Mohamed Siddiq Al-Minshawi
A Abdul Basit Abdul Samad
A Ali Al-Hudhaify
A Ahmed ibn Ali al-Ajamy
A Abu Bakr Ash-Shaatree
M Muhammad Ayyoub
A Abdullah Basfar
A Abdullah Al-Juhani
M Maher Al Muaiqly
x1
بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ ۝١
📖 Fassara Aya 1
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
الْحَمْدُ لِلَّهِ رَبِّ الْعَالَمِينَ ۝٢
📖 Fassara Aya 2
Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu;
الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ ۝٣
📖 Fassara Aya 3
Mai rahama, Mai jin ƙai;
مَالِكِ يَوْمِ الدِّينِ ۝٤
📖 Fassara Aya 4
Mai nuna Mulkin Rãnar Sakamako.
إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُ ۝٥
📖 Fassara Aya 5
Kai muke bauta wa, kuma Kai muke neman taimakonKa.
اهْدِنَا الصِّرَاطَ الْمُسْتَقِيمَ ۝٦
📖 Fassara Aya 6
Ka shiryar da mu ga hanya madaidaiciya.
صِرَاطَ الَّذِينَ أَنْعَمْتَ عَلَيْهِمْ غَيْرِ الْمَغْضُوبِ عَلَيْهِمْ وَلَا الضَّالِّينَ ۝٧
📖 Fassara Aya 7
Hanyar waɗanda Ka yi wa ni'ima, ba waɗanda aka yi wa fushi ba, kuma ba ɓatattu ba.
Al-Fatihah (1/114) 2 →
Karatu Surah Al-Fatihah Hausa – Fassara da Audio

1الفاتحة Al-Fatihah 📚 7 Aya مكية



Al-Kur'ani


Tuesday, August 18, 2026

Don't forget us in your sincere prayers