Surah An-Nas Larabci da Hausa

Karanta Surah An-Nas tare da cikakkiyar fassarar Hausa da sauti. Fassara aya bayan aya. (6 Aya — مكية). An-Nas Saurara, An-Nas Fassara, An-Nas mp3, An-Nas pdf.

Karanta da Saurara Surah An-Nas

🎧 Aya
M Mishary Rashid Alafasy ✓
M Mahmoud Khalil Al-Husary ✓
A Abdurrahman As-Sudais ✓
M Mohamed Siddiq Al-Minshawi ✓
A Abdul Basit Abdul Samad ✓
A Ali Al-Hudhaify ✓
A Ahmed ibn Ali al-Ajamy ✓
A Abu Bakr Ash-Shaatree ✓
M Muhammad Ayyoub ✓
A Abdullah Basfar ✓
A Abdullah Al-Juhani ✓
M Maher Al Muaiqly ✓
—
x1
bismillah
قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ النَّاسِ ۝١
📖 Fassara Aya 1
Ka ce "Ina nẽman tsari ga Ubangijin mutãne."
مَلِكِ النَّاسِ ۝٢
📖 Fassara Aya 2
"Mamallakin mutane."
إِلَٰهِ النَّاسِ ۝٣
📖 Fassara Aya 3
"Abin bautãwar mutãne."
مِن شَرِّ الْوَسْوَاسِ الْخَنَّاسِ ۝٤
📖 Fassara Aya 4
"Daga sharrin mai sanya wasuwãsi, mai ɓoyewa."
الَّذِي يُوَسْوِسُ فِي صُدُورِ النَّاسِ ۝٥
📖 Fassara Aya 5
"Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane."
مِنَ الْجِنَّةِ وَالنَّاسِ ۝٦
📖 Fassara Aya 6
"Daga aljannu da mutane."
← 113 An-Nas (114/114)
Karatu Surah An-Nas Hausa – Fassara da Audio

114الناس An-Nas 📚 6 Aya مكية



Al-Kur'ani


Monday, September 28, 2026

Don't forget us in your sincere prayers