Surah Al-Ikhlas Larabci da Hausa

Karanta Surah Al-Ikhlas tare da cikakkiyar fassarar Hausa da sauti. Fassara aya bayan aya. (4 Aya — مكية). Al-Ikhlas Saurara, Al-Ikhlas Fassara, Al-Ikhlas mp3, Al-Ikhlas pdf.

Karanta da Saurara Surah Al-Ikhlas

🎧 Aya
M Mishary Rashid Alafasy ✓
M Mahmoud Khalil Al-Husary ✓
A Abdurrahman As-Sudais ✓
M Mohamed Siddiq Al-Minshawi ✓
A Abdul Basit Abdul Samad ✓
A Ali Al-Hudhaify ✓
A Ahmed ibn Ali al-Ajamy ✓
A Abu Bakr Ash-Shaatree ✓
M Muhammad Ayyoub ✓
A Abdullah Basfar ✓
A Abdullah Al-Juhani ✓
M Maher Al Muaiqly ✓
—
x1
bismillah
قُلْ هُوَ اللَّهُ أَحَدٌ ۝١
📖 Fassara Aya 1
Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci."
اللَّهُ الصَّمَدُ ۝٢
📖 Fassara Aya 2
"Allah wanda ake nufin Sa da buƙata."
لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ ۝٣
📖 Fassara Aya 3
"Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba."
وَلَمْ يَكُن لَّهُ كُفُوًا أَحَدٌ ۝٤
📖 Fassara Aya 4
"Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi."
← 111 Al-Ikhlas (112/114) 113 →
Karatu Surah Al-Ikhlas Hausa – Fassara da Audio

112الإخلاص Al-Ikhlas 📚 4 Aya مكية



Al-Kur'ani


Monday, September 28, 2026

Don't forget us in your sincere prayers