Surah Ad-Duha Larabci da Hausa
Karanta Surah Ad-Duha tare da cikakkiyar fassarar Hausa da sauti. Fassara aya bayan aya. (11 Aya — مكية). Ad-Duha Saurara, Ad-Duha Fassara, Ad-Duha mp3, Ad-Duha pdf.Karanta da Saurara Surah Ad-Duha
🎧 Aya
M
Mishary Rashid Alafasy
✓
Mishary Rashid Alafasy
✓
M
Mahmoud Khalil Al-Husary
✓
Mahmoud Khalil Al-Husary
✓
A
Abdurrahman As-Sudais
✓
Abdurrahman As-Sudais
✓
M
Mohamed Siddiq Al-Minshawi
✓
Mohamed Siddiq Al-Minshawi
✓
A
Abdul Basit Abdul Samad
✓
Abdul Basit Abdul Samad
✓
A
Ali Al-Hudhaify
✓
Ali Al-Hudhaify
✓
A
Ahmed ibn Ali al-Ajamy
✓
Ahmed ibn Ali al-Ajamy
✓
A
Abu Bakr Ash-Shaatree
✓
Abu Bakr Ash-Shaatree
✓
M
Muhammad Ayyoub
✓
Muhammad Ayyoub
✓
A
Abdullah Basfar
✓
Abdullah Basfar
✓
A
Abdullah Al-Juhani
✓
Abdullah Al-Juhani
✓
M
Maher Al Muaiqly
✓
Maher Al Muaiqly
✓
—
x1
مَا وَدَّعَكَ رَبُّكَ وَمَا قَلَىٰ ٣
📖 Fassara
Aya 3
Ubangijinka bai yi maka bankwana ba, kuma bai ƙĩ kaba.
وَلَلْآخِرَةُ خَيْرٌ لَّكَ مِنَ الْأُولَىٰ ٤
📖 Fassara
Aya 4
Kuma lalle ta ƙarshe ce mafi alheri a gare ka daga ta farko.
وَلَسَوْفَ يُعْطِيكَ رَبُّكَ فَتَرْضَىٰ ٥
📖 Fassara
Aya 5
Kuma lalle ne, Ubangijinka zai yi ta bã ka kyauta sai ka yarda.
أَلَمْ يَجِدْكَ يَتِيمًا فَآوَىٰ ٦
📖 Fassara
Aya 6
Ashe, bai sãme ka marãya ba, sa'an nan Ya yi maka makõma?
وَوَجَدَكَ ضَالًّا فَهَدَىٰ ٧
📖 Fassara
Aya 7
Kuma Ya sãme ka bã ka da shari'ã, sai Ya shiryar da kai?
فَأَمَّا الْيَتِيمَ فَلَا تَقْهَرْ ٩
📖 Fassara
Aya 9
Sabõda haka, amma marãya, to, kada ka rinjãye shi.
وَأَمَّا السَّائِلَ فَلَا تَنْهَرْ ١٠
📖 Fassara
Aya 10
Kuma amma mai tambaya, kada ka yi masa tsãwa.
وَأَمَّا بِنِعْمَةِ رَبِّكَ فَحَدِّثْ ١١
📖 Fassara
Aya 11
Kuma amma ni'imar Ubangijinka, sai ka faɗa (dõmin gõdiya).
Karatu Surah Ad-Duha Hausa – Fassara da Audio
Al-Kur'ani
Tuesday, August 18, 2026
Don't forget us in your sincere prayers

