Surah At-Takathur Larabci da Hausa

Karanta Surah At-Takathur tare da cikakkiyar fassarar Hausa da sauti. Fassara aya bayan aya. (8 Aya — مكية). At-Takathur Saurara, At-Takathur Fassara, At-Takathur mp3, At-Takathur pdf.

Karanta da Saurara Surah At-Takathur

🎧 Aya
M Mishary Rashid Alafasy
M Mahmoud Khalil Al-Husary
A Abdurrahman As-Sudais
M Mohamed Siddiq Al-Minshawi
A Abdul Basit Abdul Samad
A Ali Al-Hudhaify
A Ahmed ibn Ali al-Ajamy
A Abu Bakr Ash-Shaatree
M Muhammad Ayyoub
A Abdullah Basfar
A Abdullah Al-Juhani
M Maher Al Muaiqly
x1
أَلْهَاكُمُ التَّكَاثُرُ ۝١
📖 Fassara Aya 1
Alfahari da yawan dũkiya da dangi ya shagaltar da ku (dagaibada mai amfaninku).
حَتَّىٰ زُرْتُمُ الْمَقَابِرَ ۝٢
📖 Fassara Aya 2
Har kuka ziyarci kaburbura.
كَلَّا سَوْفَ تَعْلَمُونَ ۝٣
📖 Fassara Aya 3
A'aha! (Nan gaba) zã ku sani.
ثُمَّ كَلَّا سَوْفَ تَعْلَمُونَ ۝٤
📖 Fassara Aya 4
Sa'an nan, tabbas, zã ku sani.
كَلَّا لَوْ تَعْلَمُونَ عِلْمَ الْيَقِينِ ۝٥
📖 Fassara Aya 5
Haƙĩƙa, da kuna da sani sani na yaƙĩni.
لَتَرَوُنَّ الْجَحِيمَ ۝٦
📖 Fassara Aya 6
Lalle ne da kuna ganin Jahĩm.
ثُمَّ لَتَرَوُنَّهَا عَيْنَ الْيَقِينِ ۝٧
📖 Fassara Aya 7
Sa'an nan lalle ne za ku gan ta, da idanu, bayyane.
ثُمَّ لَتُسْأَلُنَّ يَوْمَئِذٍ عَنِ النَّعِيمِ ۝٨
📖 Fassara Aya 8
Sa'an nan lalle ne za a tambaye ku, a rãnar nan lãbãrin ni'imar (da aka yi muku).
← 101 At-Takathur (102/114) 103 →
Karatu Surah At-Takathur Hausa – Fassara da Audio

102التكاثر At-Takathur 📚 8 Aya مكية



Al-Kur'ani


Tuesday, August 18, 2026

Don't forget us in your sincere prayers