Surah Al-'Asr Larabci da Hausa

Karanta Surah Al-'Asr tare da cikakkiyar fassarar Hausa da sauti. Fassara aya bayan aya. (3 Aya — مكية). Al-'Asr Saurara, Al-'Asr Fassara, Al-'Asr mp3, Al-'Asr pdf.

Karanta da Saurara Surah Al-'Asr

🎧 Aya
M Mishary Rashid Alafasy
M Mahmoud Khalil Al-Husary
A Abdurrahman As-Sudais
M Mohamed Siddiq Al-Minshawi
A Abdul Basit Abdul Samad
A Ali Al-Hudhaify
A Ahmed ibn Ali al-Ajamy
A Abu Bakr Ash-Shaatree
M Muhammad Ayyoub
A Abdullah Basfar
A Abdullah Al-Juhani
M Maher Al Muaiqly
x1
وَالْعَصْرِ ۝١
📖 Fassara Aya 1
Ina rantsuwa da zãmani.
إِنَّ الْإِنسَانَ لَفِي خُسْرٍ ۝٢
📖 Fassara Aya 2
Lalle ne mutum yana a cikin hasara.
إِلَّا الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ وَتَوَاصَوْا بِالْحَقِّ وَتَوَاصَوْا بِالصَّبْرِ ۝٣
📖 Fassara Aya 3
Fãce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam, basu cikin hasara).
← 102 Al-'Asr (103/114) 104 →
Karatu Surah Al-'Asr Hausa – Fassara da Audio

103العصر Al-'Asr 📚 3 Aya مكية



Al-Kur'ani


Tuesday, August 18, 2026

Don't forget us in your sincere prayers