Surah Quraysh Larabci da Hausa

Karanta Surah Quraysh tare da cikakkiyar fassarar Hausa da sauti. Fassara aya bayan aya. (4 Aya — مكية). Quraysh Saurara, Quraysh Fassara, Quraysh mp3, Quraysh pdf.

Karanta da Saurara Surah Quraysh

🎧 Aya
M Mishary Rashid Alafasy ✓
M Mahmoud Khalil Al-Husary ✓
A Abdurrahman As-Sudais ✓
M Mohamed Siddiq Al-Minshawi ✓
A Abdul Basit Abdul Samad ✓
A Ali Al-Hudhaify ✓
A Ahmed ibn Ali al-Ajamy ✓
A Abu Bakr Ash-Shaatree ✓
M Muhammad Ayyoub ✓
A Abdullah Basfar ✓
A Abdullah Al-Juhani ✓
M Maher Al Muaiqly ✓
—
x1
bismillah
لِإِيلَافِ قُرَيْشٍ ۝١
📖 Fassara Aya 1
Sabõda sãbon ¡uraishawa.
إِيلَافِهِمْ رِحْلَةَ الشِّتَاءِ وَالصَّيْفِ ۝٢
📖 Fassara Aya 2
Sãbonsu na tafiyar hunturu da ta bazara.
فَلْيَعْبُدُوا رَبَّ هَٰذَا الْبَيْتِ ۝٣
📖 Fassara Aya 3
Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah).
الَّذِي أَطْعَمَهُم مِّن جُوعٍ وَآمَنَهُم مِّنْ خَوْفٍ ۝٤
📖 Fassara Aya 4
wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro.
← 105 Quraysh (106/114) 107 →
Karatu Surah Quraysh Hausa – Fassara da Audio

106قريش Quraysh 📚 4 Aya مكية



Al-Kur'ani


Monday, September 28, 2026

Don't forget us in your sincere prayers