Surah Al-Ma'un Larabci da Hausa

Karanta Surah Al-Ma'un tare da cikakkiyar fassarar Hausa da sauti. Fassara aya bayan aya. (7 Aya — مكية). Al-Ma'un Saurara, Al-Ma'un Fassara, Al-Ma'un mp3, Al-Ma'un pdf.

Karanta da Saurara Surah Al-Ma'un

🎧 Aya
M Mishary Rashid Alafasy
M Mahmoud Khalil Al-Husary
A Abdurrahman As-Sudais
M Mohamed Siddiq Al-Minshawi
A Abdul Basit Abdul Samad
A Ali Al-Hudhaify
A Ahmed ibn Ali al-Ajamy
A Abu Bakr Ash-Shaatree
M Muhammad Ayyoub
A Abdullah Basfar
A Abdullah Al-Juhani
M Maher Al Muaiqly
x1
أَرَأَيْتَ الَّذِي يُكَذِّبُ بِالدِّينِ ۝١
📖 Fassara Aya 1
Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako?
فَذَٰلِكَ الَّذِي يَدُعُّ الْيَتِيمَ ۝٢
📖 Fassara Aya 2
To, wannan shi ne ke tunkue marãya (daga haƙƙinsa).
وَلَا يَحُضُّ عَلَىٰ طَعَامِ الْمِسْكِينِ ۝٣
📖 Fassara Aya 3
Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci.
فَوَيْلٌ لِّلْمُصَلِّينَ ۝٤
📖 Fassara Aya 4
To, bone yã tabbata ga masallata.
الَّذِينَ هُمْ عَن صَلَاتِهِمْ سَاهُونَ ۝٥
📖 Fassara Aya 5
Waɗanda suke masu shagala daga sallarsu.
الَّذِينَ هُمْ يُرَاءُونَ ۝٦
📖 Fassara Aya 6
Waɗanda suke yin riya (ga ayyukansu)
وَيَمْنَعُونَ الْمَاعُونَ ۝٧
📖 Fassara Aya 7
Kuma suna hana taimako.
← 106 Al-Ma'un (107/114) 108 →
Karatu Surah Al-Ma'un Hausa – Fassara da Audio

107الماعون Al-Ma'un 📚 7 Aya مكية



Al-Kur'ani


Tuesday, August 18, 2026

Don't forget us in your sincere prayers