Surah Al-Fil Larabci da Hausa

Karanta Surah Al-Fil tare da cikakkiyar fassarar Hausa da sauti. Fassara aya bayan aya. (5 Aya — مكية). Al-Fil Saurara, Al-Fil Fassara, Al-Fil mp3, Al-Fil pdf.

Karanta da Saurara Surah Al-Fil

🎧 Aya
M Mishary Rashid Alafasy
M Mahmoud Khalil Al-Husary
A Abdurrahman As-Sudais
M Mohamed Siddiq Al-Minshawi
A Abdul Basit Abdul Samad
A Ali Al-Hudhaify
A Ahmed ibn Ali al-Ajamy
A Abu Bakr Ash-Shaatree
M Muhammad Ayyoub
A Abdullah Basfar
A Abdullah Al-Juhani
M Maher Al Muaiqly
x1
أَلَمْ تَرَ كَيْفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِأَصْحَابِ الْفِيلِ ۝١
📖 Fassara Aya 1
Ashe, ba ka ga yadda Ubangijinka Ya aikata ga mutanen giwa ba?
أَلَمْ يَجْعَلْ كَيْدَهُمْ فِي تَضْلِيلٍ ۝٢
📖 Fassara Aya 2
Ashe, bai sanya kaidinsu a cikin ɓata ba?
وَأَرْسَلَ عَلَيْهِمْ طَيْرًا أَبَابِيلَ ۝٣
📖 Fassara Aya 3
Kuma Ya sako, a kansu, wasu tsuntsãye, jama'a-jama'a.
تَرْمِيهِم بِحِجَارَةٍ مِّن سِجِّيلٍ ۝٤
📖 Fassara Aya 4
Suna jifar su da wasu duwatsu na yumɓun wuta.
فَجَعَلَهُمْ كَعَصْفٍ مَّأْكُولٍ ۝٥
📖 Fassara Aya 5
Sa'an nan Ya sanya su kamar karmami wanda aka cinye?
← 104 Al-Fil (105/114) 106 →
Karatu Surah Al-Fil Hausa – Fassara da Audio

105الفيل Al-Fil 📚 5 Aya مكية



Al-Kur'ani


Tuesday, August 18, 2026

Don't forget us in your sincere prayers