Surah Al-Ghashiyah Larabci da Hausa
Karanta Surah Al-Ghashiyah tare da cikakkiyar fassarar Hausa da sauti. Fassara aya bayan aya. (26 Aya — مكية). Al-Ghashiyah Saurara, Al-Ghashiyah Fassara, Al-Ghashiyah mp3, Al-Ghashiyah pdf.Karanta da Saurara Surah Al-Ghashiyah
🎧 Aya
M
Mishary Rashid Alafasy
✓
Mishary Rashid Alafasy
✓
M
Mahmoud Khalil Al-Husary
✓
Mahmoud Khalil Al-Husary
✓
A
Abdurrahman As-Sudais
✓
Abdurrahman As-Sudais
✓
M
Mohamed Siddiq Al-Minshawi
✓
Mohamed Siddiq Al-Minshawi
✓
A
Abdul Basit Abdul Samad
✓
Abdul Basit Abdul Samad
✓
A
Ali Al-Hudhaify
✓
Ali Al-Hudhaify
✓
A
Ahmed ibn Ali al-Ajamy
✓
Ahmed ibn Ali al-Ajamy
✓
A
Abu Bakr Ash-Shaatree
✓
Abu Bakr Ash-Shaatree
✓
M
Muhammad Ayyoub
✓
Muhammad Ayyoub
✓
A
Abdullah Basfar
✓
Abdullah Basfar
✓
A
Abdullah Al-Juhani
✓
Abdullah Al-Juhani
✓
M
Maher Al Muaiqly
✓
Maher Al Muaiqly
✓
—
x1
هَلْ أَتَاكَ حَدِيثُ الْغَاشِيَةِ ١
📖 Fassara
Aya 1
Lalle ne labãrin (¡iyãma) mai rufe mutãne da tsoronta yã zo maka?
لَّيْسَ لَهُمْ طَعَامٌ إِلَّا مِن ضَرِيعٍ ٦
📖 Fassara
Aya 6
Ba su da wani abinci fãce dai daga danyi.
لَّا يُسْمِنُ وَلَا يُغْنِي مِن جُوعٍ ٧
📖 Fassara
Aya 7
Bã ya sanya ƙiba, kuma bã zai wadãtar daga yunwa ba.
أَفَلَا يَنظُرُونَ إِلَى الْإِبِلِ كَيْفَ خُلِقَتْ ١٧
📖 Fassara
Aya 17
Ashe to bã zã su dũbãwa ba ga rãƙumã yadda aka halitta su?
فَذَكِّرْ إِنَّمَا أَنتَ مُذَكِّرٌ ٢١
📖 Fassara
Aya 21
sabõda haka, ka yi wa'azi, kai mai yin wa'azi ne kawai.
إِلَّا مَن تَوَلَّىٰ وَكَفَرَ ٢٣
📖 Fassara
Aya 23
Fãce dai duk wanda ya jũya bãya, kuma ya kãfirta.
فَيُعَذِّبُهُ اللَّهُ الْعَذَابَ الْأَكْبَرَ ٢٤
📖 Fassara
Aya 24
To, Allah zai yi masa azãba, azãbar nan da take mafi girma.
ثُمَّ إِنَّ عَلَيْنَا حِسَابَهُم ٢٦
📖 Fassara
Aya 26
Sa'an nan lalle ne aikinMu ne Mu yi musu hisãbi.
Karatu Surah Al-Ghashiyah Hausa – Fassara da Audio
Al-Kur'ani
Tuesday, August 18, 2026
Don't forget us in your sincere prayers

