Surah Al-Kawthar Larabci da Hausa

Karanta Surah Al-Kawthar tare da cikakkiyar fassarar Hausa da sauti. Fassara aya bayan aya. (3 Aya — مكية). Al-Kawthar Saurara, Al-Kawthar Fassara, Al-Kawthar mp3, Al-Kawthar pdf.

Karanta da Saurara Surah Al-Kawthar

🎧 Aya
M Mishary Rashid Alafasy ✓
M Mahmoud Khalil Al-Husary ✓
A Abdurrahman As-Sudais ✓
M Mohamed Siddiq Al-Minshawi ✓
A Abdul Basit Abdul Samad ✓
A Ali Al-Hudhaify ✓
A Ahmed ibn Ali al-Ajamy ✓
A Abu Bakr Ash-Shaatree ✓
M Muhammad Ayyoub ✓
A Abdullah Basfar ✓
A Abdullah Al-Juhani ✓
M Maher Al Muaiqly ✓
—
x1
bismillah
إِنَّا أَعْطَيْنَاكَ الْكَوْثَرَ ۝١
📖 Fassara Aya 1
Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa.
فَصَلِّ لِرَبِّكَ وَانْحَرْ ۝٢
📖 Fassara Aya 2
Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).
إِنَّ شَانِئَكَ هُوَ الْأَبْتَرُ ۝٣
📖 Fassara Aya 3
Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka.
← 107 Al-Kawthar (108/114) 109 →
Karatu Surah Al-Kawthar Hausa – Fassara da Audio

108الكوثر Al-Kawthar 📚 3 Aya مكية



Al-Kur'ani


Tuesday, September 29, 2026

Don't forget us in your sincere prayers