6 Aya · Meccan · Hausa
bismillah
ﭑﭒﭓﭔ
109:1 Ka ce: "Ya kũ kãfirai!"
ﭕﭖﭗﭘﭙ
109:2 "Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba."
ﭚﭛﭜﭝﭞﭟ
109:3 "Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba."
ﭠﭡﭢﭣﭤﭥ
109:4 "Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba."
ﭦﭧﭨﭩﭪﭫ
109:5 "Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake bautã wa ba."
ﭬﭭﭮﭯﭰ
109:6 "Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni."

Al-Kur'ani


Tuesday, September 29, 2026

Don't forget us in your sincere prayers