Surah Al-Humazah Larabci da Hausa
Karanta Surah Al-Humazah tare da cikakkiyar fassarar Hausa da sauti. Fassara aya bayan aya. (9 Aya — مكية). Al-Humazah Saurara, Al-Humazah Fassara, Al-Humazah mp3, Al-Humazah pdf.Karanta da Saurara Surah Al-Humazah
🎧 Aya
M
Mishary Rashid Alafasy
✓
Mishary Rashid Alafasy
✓
M
Mahmoud Khalil Al-Husary
✓
Mahmoud Khalil Al-Husary
✓
A
Abdurrahman As-Sudais
✓
Abdurrahman As-Sudais
✓
M
Mohamed Siddiq Al-Minshawi
✓
Mohamed Siddiq Al-Minshawi
✓
A
Abdul Basit Abdul Samad
✓
Abdul Basit Abdul Samad
✓
A
Ali Al-Hudhaify
✓
Ali Al-Hudhaify
✓
A
Ahmed ibn Ali al-Ajamy
✓
Ahmed ibn Ali al-Ajamy
✓
A
Abu Bakr Ash-Shaatree
✓
Abu Bakr Ash-Shaatree
✓
M
Muhammad Ayyoub
✓
Muhammad Ayyoub
✓
A
Abdullah Basfar
✓
Abdullah Basfar
✓
A
Abdullah Al-Juhani
✓
Abdullah Al-Juhani
✓
M
Maher Al Muaiqly
✓
Maher Al Muaiqly
✓
—
x1
وَيْلٌ لِّكُلِّ هُمَزَةٍ لُّمَزَةٍ ١
📖 Fassara
Aya 1
Bone ya tabbata ga duk mai nune, mai zunɗe (mai raɗa).
الَّذِي جَمَعَ مَالًا وَعَدَّدَهُ ٢
📖 Fassara
Aya 2
Wanda ya tara dũkiya, kuma ya mayar da ita abar tattalinsa.
يَحْسَبُ أَنَّ مَالَهُ أَخْلَدَهُ ٣
📖 Fassara
Aya 3
Yana zaton cẽwa dũkiyarsa za ta dawwamar da shi.
كَلَّا ۖ لَيُنبَذَنَّ فِي الْحُطَمَةِ ٤
📖 Fassara
Aya 4
A'aha! Lalle ne zã a jẽfa shi a cikin Huɗama.
وَمَا أَدْرَاكَ مَا الْحُطَمَةُ ٥
📖 Fassara
Aya 5
Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa Huɗama?
Karatu Surah Al-Humazah Hausa – Fassara da Audio
Al-Kur'ani
Tuesday, August 18, 2026
Don't forget us in your sincere prayers

