PDF —
Surah Al-'Asr pdf — Sauke (Hausa)
Surah Al-'Asr pdf Hausa — Sauke Surah Al-'Asr Fassara. Surah Al-'Asr (Meccan) 3 Aya.
More Surah PDF
Surah Al-'Asr

ﭑﭒ
103:1
Ina rantsuwa da zãmani.
ﭓﭔﭕﭖﭗ
103:2
Lalle ne mutum yana a cikin hasara.
ﭘﭙﭚﭛﭜﭝﭞﭟﭠﭡ
103:3
Fãce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam, basu cikin hasara).
Al-Kur'ani
Tuesday, September 29, 2026
Don't forget us in your sincere prayers







