5 Aya · Meccan · Hausa
bismillah
ﮈﮉﮊﮋﮌﮍ
111:1 Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka.
ﮎﮏﮐﮑﮒﮓﮔ
111:2 Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra.
ﮕﮖﮗﮘﮙ
111:3 Zã ya shiga wuta mai hũruwa.
ﮚﮛﮜﮝ
111:4 Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta).
ﮞﮟﮠﮡﮢﮣ
111:5 A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma).

Al-Kur'ani


Tuesday, September 29, 2026

Don't forget us in your sincere prayers