PDF —
7 Aya Meccan PDF
Built right in your browser — download starts automatically

Surah Al-Ma'un pdf — Sauke (Hausa)

Surah Al-Ma'un pdf Hausa — Sauke Surah Al-Ma'un Fassara. Surah Al-Ma'un (Meccan) 7 Aya.



7 Aya · Meccan · Hausa
bismillah
ﭦﭧﭨﭩﭪ
107:1 Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako?
ﭫﭬﭭﭮﭯ
107:2 To, wannan shi ne ke tunkue marãya (daga haƙƙinsa).
ﭰﭱﭲﭳﭴﭵ
107:3 Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci.
ﭶﭷﭸ
107:4 To, bone yã tabbata ga masallata.
ﭹﭺﭻﭼﭽﭾ
107:5 Waɗanda suke masu shagala daga sallarsu.
ﭿﮀﮁﮂ
107:6 Waɗanda suke yin riya (ga ayyukansu)
ﮃﮄﮅ
107:7 Kuma suna hana taimako.

Al-Kur'ani


Wednesday, September 9, 2026

Don't forget us in your sincere prayers