PDF —
8 Aya Meccan PDF
Built right in your browser — download starts automatically

Surah Ash-Sharh pdf — Sauke (Hausa)

Surah Ash-Sharh pdf Hausa — Sauke Surah Ash-Sharh Fassara. Surah Ash-Sharh (Meccan) 8 Aya.

← Ad-DuhaSurah Ash-Sharh At-Tin →


8 Aya · Meccan · Hausa
bismillah
ﯝﯞﯟﯠﯡ
94:1 Ba Mu bũɗa maka zũciyarka ba (dõmin ɗaukar haƙuri da fahimta)?
ﯢﯣﯤﯥ
94:2 Kuma Muka saryar maka da nauyinka, Ashe.
ﭑﭒﭓﭔ
94:3 Wanda ya nauyayi bãyanka?
ﭕﭖﭗﭘ
94:4 Kuma Muka ɗaukaka maka ambatonka?
ﭙﭚﭛﭜﭝ
94:5 To, lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi.
ﭞﭟﭠﭡﭢ
94:6 Lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi.
ﭣﭤﭥﭦ
94:7 Sabõda haka idan ka ƙãre (ibãda) sai ka kafu (kana rõƙon Allah).
ﭧﭨﭩﭪ
94:8 Kuma zuwa ga Ubangijinka ka yi kwaɗayi.

Al-Kur'ani


Wednesday, September 9, 2026

Don't forget us in your sincere prayers