Surah Ash-Sharh Larabci da Hausa

Karanta Surah Ash-Sharh tare da cikakkiyar fassarar Hausa da sauti. Fassara aya bayan aya. (8 Aya — مكية). Ash-Sharh Saurara, Ash-Sharh Fassara, Ash-Sharh mp3, Ash-Sharh pdf.

Karanta da Saurara Surah Ash-Sharh

🎧 Aya
M Mishary Rashid Alafasy ✓
M Mahmoud Khalil Al-Husary ✓
A Abdurrahman As-Sudais ✓
M Mohamed Siddiq Al-Minshawi ✓
A Abdul Basit Abdul Samad ✓
A Ali Al-Hudhaify ✓
A Ahmed ibn Ali al-Ajamy ✓
A Abu Bakr Ash-Shaatree ✓
M Muhammad Ayyoub ✓
A Abdullah Basfar ✓
A Abdullah Al-Juhani ✓
M Maher Al Muaiqly ✓
—
x1
bismillah
أَلَمْ نَشْرَحْ لَكَ صَدْرَكَ ۝١
📖 Fassara Aya 1
Ba Mu bũɗa maka zũciyarka ba (dõmin ɗaukar haƙuri da fahimta)?
وَوَضَعْنَا عَنكَ وِزْرَكَ ۝٢
📖 Fassara Aya 2
Kuma Muka saryar maka da nauyinka, Ashe.
الَّذِي أَنقَضَ ظَهْرَكَ ۝٣
📖 Fassara Aya 3
Wanda ya nauyayi bãyanka?
وَرَفَعْنَا لَكَ ذِكْرَكَ ۝٤
📖 Fassara Aya 4
Kuma Muka ɗaukaka maka ambatonka?
فَإِنَّ مَعَ الْعُسْرِ يُسْرًا ۝٥
📖 Fassara Aya 5
To, lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi.
إِنَّ مَعَ الْعُسْرِ يُسْرًا ۝٦
📖 Fassara Aya 6
Lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi.
فَإِذَا فَرَغْتَ فَانصَبْ ۝٧
📖 Fassara Aya 7
Sabõda haka idan ka ƙãre (ibãda) sai ka kafu (kana rõƙon Allah).
وَإِلَىٰ رَبِّكَ فَارْغَب ۝٨
📖 Fassara Aya 8
Kuma zuwa ga Ubangijinka ka yi kwaɗayi.
← 93 Ash-Sharh (94/114) 95 →
Karatu Surah Ash-Sharh Hausa – Fassara da Audio

94الشرح Ash-Sharh 📚 8 Aya مكية



Al-Kur'ani


Monday, September 28, 2026

Don't forget us in your sincere prayers