8 Aya · Medinan · Hausa
bismillah
ﮅﮆﮇﮈﮉ
99:1 Idan aka girgiza ƙasa, girgizawarta.
ﮊﮋﮌﮍ
99:2 Kuma ƙasa ta fitar da kayanta, masu nauyi.
ﮎﮏﮐﮑﮒ
99:3 Kuma mutum ya ce "Mẽ neya same ta?"
ﮓﮔﮕﮖ
99:4 A rãnar nan, zã ta faɗi lãbãrinta.
ﮗﮘﮙﮚﮛ
99:5 cewa Ubangijinka Ya yi umurni zuwa gare ta.
ﮜﮝﮞﮟﮠﮡﮢ
99:6 A rãnar nan mutane za su fito dabam-dabam domin a nuna musu ayyukansu.
ﮣﮤﮥﮦﮧﮨﮩ
99:7 To, wanda ya aikata (wani aiki) gwargwadon nauyin zarra, na alheri, zai gan shi.
ﮪﮫﮬﮭﮮﮯﮰ
99:8 Kuma wanda ya aikata gwargwadon nauyin zarra na sharri, zai gan shi.

Al-Kur'ani


Tuesday, September 29, 2026

Don't forget us in your sincere prayers