Surah Az-Zalzalah Larabci da Hausa

Karanta Surah Az-Zalzalah tare da cikakkiyar fassarar Hausa da sauti. Fassara aya bayan aya. (8 Aya — مدنية). Az-Zalzalah Saurara, Az-Zalzalah Fassara, Az-Zalzalah mp3, Az-Zalzalah pdf.

Karanta da Saurara Surah Az-Zalzalah

🎧 Aya
M Mishary Rashid Alafasy ✓
M Mahmoud Khalil Al-Husary ✓
A Abdurrahman As-Sudais ✓
M Mohamed Siddiq Al-Minshawi ✓
A Abdul Basit Abdul Samad ✓
A Ali Al-Hudhaify ✓
A Ahmed ibn Ali al-Ajamy ✓
A Abu Bakr Ash-Shaatree ✓
M Muhammad Ayyoub ✓
A Abdullah Basfar ✓
A Abdullah Al-Juhani ✓
M Maher Al Muaiqly ✓
—
x1
bismillah
إِذَا زُلْزِلَتِ الْأَرْضُ زِلْزَالَهَا ۝١
📖 Fassara Aya 1
Idan aka girgiza ƙasa, girgizawarta.
وَأَخْرَجَتِ الْأَرْضُ أَثْقَالَهَا ۝٢
📖 Fassara Aya 2
Kuma ƙasa ta fitar da kayanta, masu nauyi.
وَقَالَ الْإِنسَانُ مَا لَهَا ۝٣
📖 Fassara Aya 3
Kuma mutum ya ce "Mẽ neya same ta?"
يَوْمَئِذٍ تُحَدِّثُ أَخْبَارَهَا ۝٤
📖 Fassara Aya 4
A rãnar nan, zã ta faɗi lãbãrinta.
بِأَنَّ رَبَّكَ أَوْحَىٰ لَهَا ۝٥
📖 Fassara Aya 5
cewa Ubangijinka Ya yi umurni zuwa gare ta.
يَوْمَئِذٍ يَصْدُرُ النَّاسُ أَشْتَاتًا لِّيُرَوْا أَعْمَالَهُمْ ۝٦
📖 Fassara Aya 6
A rãnar nan mutane za su fito dabam-dabam domin a nuna musu ayyukansu.
فَمَن يَعْمَلْ مِثْقَالَ ذَرَّةٍ خَيْرًا يَرَهُ ۝٧
📖 Fassara Aya 7
To, wanda ya aikata (wani aiki) gwargwadon nauyin zarra, na alheri, zai gan shi.
وَمَن يَعْمَلْ مِثْقَالَ ذَرَّةٍ شَرًّا يَرَهُ ۝٨
📖 Fassara Aya 8
Kuma wanda ya aikata gwargwadon nauyin zarra na sharri, zai gan shi.
← 98 Az-Zalzalah (99/114) 100 →
Karatu Surah Az-Zalzalah Hausa – Fassara da Audio

99الزلزلة Az-Zalzalah 📚 8 Aya مدنية



Al-Kur'ani


Monday, September 28, 2026

Don't forget us in your sincere prayers