Surah Al-'Adiyat Larabci da Hausa
Karanta Surah Al-'Adiyat tare da cikakkiyar fassarar Hausa da sauti. Fassara aya bayan aya. (11 Aya — مكية). Al-'Adiyat Saurara, Al-'Adiyat Fassara, Al-'Adiyat mp3, Al-'Adiyat pdf.Karanta da Saurara Surah Al-'Adiyat
🎧 Aya
M
Mishary Rashid Alafasy
✓
Mishary Rashid Alafasy
✓
M
Mahmoud Khalil Al-Husary
✓
Mahmoud Khalil Al-Husary
✓
A
Abdurrahman As-Sudais
✓
Abdurrahman As-Sudais
✓
M
Mohamed Siddiq Al-Minshawi
✓
Mohamed Siddiq Al-Minshawi
✓
A
Abdul Basit Abdul Samad
✓
Abdul Basit Abdul Samad
✓
A
Ali Al-Hudhaify
✓
Ali Al-Hudhaify
✓
A
Ahmed ibn Ali al-Ajamy
✓
Ahmed ibn Ali al-Ajamy
✓
A
Abu Bakr Ash-Shaatree
✓
Abu Bakr Ash-Shaatree
✓
M
Muhammad Ayyoub
✓
Muhammad Ayyoub
✓
A
Abdullah Basfar
✓
Abdullah Basfar
✓
A
Abdullah Al-Juhani
✓
Abdullah Al-Juhani
✓
M
Maher Al Muaiqly
✓
Maher Al Muaiqly
✓
—
x1
وَالْعَادِيَاتِ ضَبْحًا ١
📖 Fassara
Aya 1
Ina rantsuwa da dawãki mãsu gudu suna fitar da kũkan ciki.
فَوَسَطْنَ بِهِ جَمْعًا ٥
📖 Fassara
Aya 5
Sai su shiga, game da ita (ƙũrar), a tsakãnin jama'ar maƙiya.
إِنَّ الْإِنسَانَ لِرَبِّهِ لَكَنُودٌ ٦
📖 Fassara
Aya 6
Lalle ne mutum mai tsananin butulci ne ga Ubangijinsa.
وَإِنَّهُ عَلَىٰ ذَٰلِكَ لَشَهِيدٌ ٧
📖 Fassara
Aya 7
Lalle ne shi mai shaida ne a kan laifinsa dl haka.
وَإِنَّهُ لِحُبِّ الْخَيْرِ لَشَدِيدٌ ٨
📖 Fassara
Aya 8
Kuma 1alle ne ga dũkiya shi mai tsananin so ne.
۞ أَفَلَا يَعْلَمُ إِذَا بُعْثِرَ مَا فِي الْقُبُورِ ٩
📖 Fassara
Aya 9
Shin, bã ya da sanin lõkacin da aka tõne abin da yake cikin kaburbura.
إِنَّ رَبَّهُم بِهِمْ يَوْمَئِذٍ لَّخَبِيرٌ ١١
📖 Fassara
Aya 11
Lalle ne Ubangijinsu, game da su a ranar nan Mai ƙididdigewa ne?
Karatu Surah Al-'Adiyat Hausa – Fassara da Audio
Al-Kur'ani
Tuesday, August 18, 2026
Don't forget us in your sincere prayers

