Surah At-Takwir Larabci da Hausa
Karanta Surah At-Takwir tare da cikakkiyar fassarar Hausa da sauti. Fassara aya bayan aya. (29 Aya — مكية). At-Takwir Saurara, At-Takwir Fassara, At-Takwir mp3, At-Takwir pdf.Karanta da Saurara Surah At-Takwir
🎧 Aya
M
Mishary Rashid Alafasy
✓
Mishary Rashid Alafasy
✓
M
Mahmoud Khalil Al-Husary
✓
Mahmoud Khalil Al-Husary
✓
A
Abdurrahman As-Sudais
✓
Abdurrahman As-Sudais
✓
M
Mohamed Siddiq Al-Minshawi
✓
Mohamed Siddiq Al-Minshawi
✓
A
Abdul Basit Abdul Samad
✓
Abdul Basit Abdul Samad
✓
A
Ali Al-Hudhaify
✓
Ali Al-Hudhaify
✓
A
Ahmed ibn Ali al-Ajamy
✓
Ahmed ibn Ali al-Ajamy
✓
A
Abu Bakr Ash-Shaatree
✓
Abu Bakr Ash-Shaatree
✓
M
Muhammad Ayyoub
✓
Muhammad Ayyoub
✓
A
Abdullah Basfar
✓
Abdullah Basfar
✓
A
Abdullah Al-Juhani
✓
Abdullah Al-Juhani
✓
M
Maher Al Muaiqly
✓
Maher Al Muaiqly
✓
—
x1
وَإِذَا النُّجُومُ انكَدَرَتْ ٢
📖 Fassara
Aya 2
Kuma idan taurãri suka gurɓãce (wani ya shiga a cikin wani).
وَإِذَا الْعِشَارُ عُطِّلَتْ ٤
📖 Fassara
Aya 4
Kuma idan rãƙuma mãsu cikunna aka sakẽ su wãwai, bã ga kõwa ba.
وَإِذَا الْمَوْءُودَةُ سُئِلَتْ ٨
📖 Fassara
Aya 8
Kuma idan wadda aka turbuɗe ta da rai aka tambaye ta.
إِنَّهُ لَقَوْلُ رَسُولٍ كَرِيمٍ ١٩
📖 Fassara
Aya 19
Lalle ne shi (Alƙur'ãni) haƙƙan, maganar wani manzon (Allah) ne mai girma ga Allah.
ذِي قُوَّةٍ عِندَ ذِي الْعَرْشِ مَكِينٍ ٢٠
📖 Fassara
Aya 20
Mai ƙarfi, mai daraja a wurin Mai Al'arshi.
مُّطَاعٍ ثَمَّ أَمِينٍ ٢١
📖 Fassara
Aya 21
Wanda ake yi wa ɗã'a (wato shugaban malã'iku) ne a can, amintacce.
وَلَقَدْ رَآهُ بِالْأُفُقِ الْمُبِينِ ٢٣
📖 Fassara
Aya 23
Kuma lalle ne, yã gan shi a cikin sararin sama mabayyani.
وَمَا هُوَ بِقَوْلِ شَيْطَانٍ رَّجِيمٍ ٢٥
📖 Fassara
Aya 25
Kuma shi (Alƙur'ani) bã maganar shaiɗani, wanda aka la'ana, ba ce.
إِنْ هُوَ إِلَّا ذِكْرٌ لِّلْعَالَمِينَ ٢٧
📖 Fassara
Aya 27
Lalle ne shi (Alƙur'ãni), bã kõme ba ne fãce gargaɗi ga talikai.
وَمَا تَشَاءُونَ إِلَّا أَن يَشَاءَ اللَّهُ رَبُّ الْعَالَمِينَ ٢٩
📖 Fassara
Aya 29
Kuma bã zã ku so ba sai idan Allah Ubangijin halitta Yã yarda.
Karatu Surah At-Takwir Hausa – Fassara da Audio
Al-Kur'ani
Tuesday, August 18, 2026
Don't forget us in your sincere prayers

