Surah Al-Inshiqaq Larabci da Hausa
Karanta Surah Al-Inshiqaq tare da cikakkiyar fassarar Hausa da sauti. Fassara aya bayan aya. (25 Aya — مكية). Al-Inshiqaq Saurara, Al-Inshiqaq Fassara, Al-Inshiqaq mp3, Al-Inshiqaq pdf.Karanta da Saurara Surah Al-Inshiqaq
🎧 Aya
M
Mishary Rashid Alafasy
✓
Mishary Rashid Alafasy
✓
M
Mahmoud Khalil Al-Husary
✓
Mahmoud Khalil Al-Husary
✓
A
Abdurrahman As-Sudais
✓
Abdurrahman As-Sudais
✓
M
Mohamed Siddiq Al-Minshawi
✓
Mohamed Siddiq Al-Minshawi
✓
A
Abdul Basit Abdul Samad
✓
Abdul Basit Abdul Samad
✓
A
Ali Al-Hudhaify
✓
Ali Al-Hudhaify
✓
A
Ahmed ibn Ali al-Ajamy
✓
Ahmed ibn Ali al-Ajamy
✓
A
Abu Bakr Ash-Shaatree
✓
Abu Bakr Ash-Shaatree
✓
M
Muhammad Ayyoub
✓
Muhammad Ayyoub
✓
A
Abdullah Basfar
✓
Abdullah Basfar
✓
A
Abdullah Al-Juhani
✓
Abdullah Al-Juhani
✓
M
Maher Al Muaiqly
✓
Maher Al Muaiqly
✓
—
x1
وَأَذِنَتْ لِرَبِّهَا وَحُقَّتْ ٢
📖 Fassara
Aya 2
Ta saurari Ubangijinta, kuma aka wajabta mata yin saurãron,
وَأَلْقَتْ مَا فِيهَا وَتَخَلَّتْ ٤
📖 Fassara
Aya 4
Kuma ta jẽfar da abin da yake a cikinta, tã wõfinta daga kõme.
وَأَذِنَتْ لِرَبِّهَا وَحُقَّتْ ٥
📖 Fassara
Aya 5
Kuma ta saurãri Ubangijinta, aka wajabta mata yin saurãren,
يَا أَيُّهَا الْإِنسَانُ إِنَّكَ كَادِحٌ إِلَىٰ رَبِّكَ كَدْحًا فَمُلَاقِيهِ ٦
📖 Fassara
Aya 6
Ya kai mutum! Lalle ne kai mai aikin wahal da kai ne zuwa ga Ubangijinka, wahala mai tsanani, To, kai mai haɗuwa da Shi ne.
فَأَمَّا مَنْ أُوتِيَ كِتَابَهُ بِيَمِينِهِ ٧
📖 Fassara
Aya 7
To, amma wanda aka bai wa littãfinsa da damansa.
وَيَنقَلِبُ إِلَىٰ أَهْلِهِ مَسْرُورًا ٩
📖 Fassara
Aya 9
Kuma ya jũya zuwa ga iyãlinsa (a cikin Aljanna), yanã mai raha.
وَأَمَّا مَنْ أُوتِيَ كِتَابَهُ وَرَاءَ ظَهْرِهِ ١٠
📖 Fassara
Aya 10
Kuma amma wanda aka bai wa littãfinsa, daga wajen bãyansa.
إِنَّهُ كَانَ فِي أَهْلِهِ مَسْرُورًا ١٣
📖 Fassara
Aya 13
Lal1e ne shi, yã kasance (a dũniya) cikin iyãlinsa yanã mai raha.
بَلَىٰ إِنَّ رَبَّهُ كَانَ بِهِ بَصِيرًا ١٥
📖 Fassara
Aya 15
Na'am! Lalle ne, Ubangijinsa Ya kasance Mai gani gare shi.
وَإِذَا قُرِئَ عَلَيْهِمُ الْقُرْآنُ لَا يَسْجُدُونَ ۩ ٢١
📖 Fassara
Aya 21
Kuma idan an karanta Alkur'ãni a kansu, bã su yin tawãli'u?
بَلِ الَّذِينَ كَفَرُوا يُكَذِّبُونَ ٢٢
📖 Fassara
Aya 22
Ba haka ba! waɗanda suka kãfirta, sai ƙaryatãwa suke yi.
وَاللَّهُ أَعْلَمُ بِمَا يُوعُونَ ٢٣
📖 Fassara
Aya 23
Alhãli Allah Shĩ ne Mafi sani ga abin a suke tãrãwa.
فَبَشِّرْهُم بِعَذَابٍ أَلِيمٍ ٢٤
📖 Fassara
Aya 24
Saboda haka, ka yi musu bushãra da azãba mai raɗaɗi.
إِلَّا الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ لَهُمْ أَجْرٌ غَيْرُ مَمْنُونٍ ٢٥
📖 Fassara
Aya 25
Fãce waɗanda suka yi ĩmãni, suka aikata ayyukan ƙwarai, sunã da wani sakamako wanda bã ya yankẽwa.
Karatu Surah Al-Inshiqaq Hausa – Fassara da Audio
Al-Kur'ani
Tuesday, August 18, 2026
Don't forget us in your sincere prayers

