Surah Ash-Shams Larabci da Hausa
Karanta Surah Ash-Shams tare da cikakkiyar fassarar Hausa da sauti. Fassara aya bayan aya. (15 Aya — مكية). Ash-Shams Saurara, Ash-Shams Fassara, Ash-Shams mp3, Ash-Shams pdf.Karanta da Saurara Surah Ash-Shams
🎧 Aya
M
Mishary Rashid Alafasy
✓
Mishary Rashid Alafasy
✓
M
Mahmoud Khalil Al-Husary
✓
Mahmoud Khalil Al-Husary
✓
A
Abdurrahman As-Sudais
✓
Abdurrahman As-Sudais
✓
M
Mohamed Siddiq Al-Minshawi
✓
Mohamed Siddiq Al-Minshawi
✓
A
Abdul Basit Abdul Samad
✓
Abdul Basit Abdul Samad
✓
A
Ali Al-Hudhaify
✓
Ali Al-Hudhaify
✓
A
Ahmed ibn Ali al-Ajamy
✓
Ahmed ibn Ali al-Ajamy
✓
A
Abu Bakr Ash-Shaatree
✓
Abu Bakr Ash-Shaatree
✓
M
Muhammad Ayyoub
✓
Muhammad Ayyoub
✓
A
Abdullah Basfar
✓
Abdullah Basfar
✓
A
Abdullah Al-Juhani
✓
Abdullah Al-Juhani
✓
M
Maher Al Muaiqly
✓
Maher Al Muaiqly
✓
—
x1
فَأَلْهَمَهَا فُجُورَهَا وَتَقْوَاهَا ٨
📖 Fassara
Aya 8
Sa'an nan ya sanar da shi fãjircinsa da shiryuwarsa.
قَدْ أَفْلَحَ مَن زَكَّاهَا ٩
📖 Fassara
Aya 9
Lalle ne wanda ya tsarkake shi (rai) ya sãmi babban rabo.
وَقَدْ خَابَ مَن دَسَّاهَا ١٠
📖 Fassara
Aya 10
Kuma lalle ne wanda ya turbuɗe shi (da laifi) ya tãɓe.
كَذَّبَتْ ثَمُودُ بِطَغْوَاهَا ١١
📖 Fassara
Aya 11
Samũdãwa sun ƙaryata (Annabinsu), dõmin girman kansu.
إِذِ انبَعَثَ أَشْقَاهَا ١٢
📖 Fassara
Aya 12
A lõkacin da mafi shaƙãwarsu ya tafi (wurin sõke rãkumar sãlihu).
فَقَالَ لَهُمْ رَسُولُ اللَّهِ نَاقَةَ اللَّهِ وَسُقْيَاهَا ١٣
📖 Fassara
Aya 13
Sai Manzon Allah ya gaya musu cewa: "Ina tsõratar da ku ga rãƙumar Allah da ruwan shanta!"
فَكَذَّبُوهُ فَعَقَرُوهَا فَدَمْدَمَ عَلَيْهِمْ رَبُّهُم بِذَنبِهِمْ فَسَوَّاهَا ١٤
📖 Fassara
Aya 14
Sai suka ƙaryata shi, sa'an nan suka sõke ta. Sabõda haka Ubangijinsu Ya darkãke su, sabõda zunubinsu. Sa'an nan Ya daidaita ta (azãbar ga mai laifi da maras laifi).
Karatu Surah Ash-Shams Hausa – Fassara da Audio
Al-Kur'ani
Tuesday, August 18, 2026
Don't forget us in your sincere prayers

